Yadda Zaka Sayi 1024MB Akan Naira ₦100 Kacal A Layin MTN

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau gani tafe da wata sabuwar hanyar da zaku samu 1024mb a layin mtn akan 100.

Wanda wannan ba wani sabon tsari bane wasu sun jima da saninsa amma duk da hakan a kwai wanda basu saniba.

Dan haka idan kana bukatar mo re 1024mb wato 1GB akan naira 100 ga yadda zakayi.

Da farko ka danna Link dinnan dake kasa👇

https://bit.ly/3HHTHMB

Bayan Link din ya bude sai kayi download na application din sannan sai ka bude shi.

Ka shigar da number wayar ka,  zasu tura maka da code a lambar wato otp saika dauko kayi verify.

Sannan saika shiga cikin app din ka duba icon din da aka rubuta Mega deals,  idan ya bude zakaga inda aka Rubuta Exclusive App Deals,  zakaga icon guda 4 kowanne an rubuta Scratch the card,  saika taba kan wanda kakeso.

Saika danna kayi scracth din anan zakaga offer din,  saika saya.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!