Garabasa: Yadda Zaku Samu Kyautar 100MB A Kowace Rana A Layin Airtel

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fstan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da hanyar da zaku rinka samun kyautar 100mb a kowace rana a layin Airtel.

Ba tare da bata lokaci na da farko ku shiga Link dinnan dake kasa domin saukar da Application wanda zai baku damar more 100mb a kowace Rana

Ga Link din
👇
https://bit.ly/3vQMpk6

Bayan kayi download dinsa sai kayi install sannan ka budeshi

Bayan ka bude saika dan jira kadan zakaga ya kawo maka wani sako wanda yake dauke da rubutu kamar haka( NG – Airtel 100MB daily now Available,  Kindly update your tweak list ❤️🔥)

Shikkenan saika danna OKAY

Sannan saika danna Inda aka Rubuta None or Direct saika shiga ka zabi NG – Airtel 100MB daily 💯

Saika dawo ka danna alamar kunnawa daka kunna zakaga ta fara connect daga baya zakaga tayi connected

Shikkenan ka gama sai kayi minimizing kaje ka fara more 100mb a kowace Rana

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!