Yadda Zakayi Apply Na Aiki A Wema Bank
Kamar de yadda kuka sani Bankin Wema Plc banki ne na kasuwanci wanda ke ba da kewayon dillalai da banki na SME, banki na kamfani, baitulmali, sabis na kasuwanci, da shawarwarin kuÉ—i ga abokan cinikin sa koyaushe.
Tsarin aikin:
- Lokacin aiki: Full time
- Wajen aiki: Lagos | Nigeria
- Qualification: BA/BSC/HND
- Lokacin rufewa: April 28, 2023
Domin neman aikin danna Link dake kasa
👇
https://wemabank.seamlesshiring.com/h/advanced#/jobs/view/138?utm_source=Intelregion
Allah ya bada sa’a