Yadda Zakayi Apply Na Aikin Soja Nigerian Army
Related: Abubuwan Da Ake Bukata A Wajen Training Na Aikin Kidaya Ga Wadanda Suka Samu Approve
Da farko ka shiga Link dinnan👉 https://recruitment.army.mil.ng/darrr
saika tsaya ka karanta kaga shin ka cike dukkan ƙa idoji idan ka cike saika danna kan Apply Now domin ka cika
Ka create na account wurin create na account ana buƙatan abu biyu suna da kuma email amma dole email yazamti yana aiki bawai zakasa email ɗinda baya aiki bane domin dole saika shiga email ɗin kayi verify nashi sannan ka samu daman cigaba da registration naka
Kanayin verified na email address ɗinka saika dawo kayi login domin cigaba da registration sannan zakayi upload wasu takardunka kuma karsuyi dauyi sosai domin idan sukayi dauyi sosai barasu hauba
Idan ka tabbatarda ka cike komai saikai submit idan kuma baka iya cikewa ba kaje shagon computer koh cyber cafe mafi kuda kai domin su cikema shi.
Sanna za a rufe shafinnasu ne ranan 14 ga watan April don haka sai a hanzarta kafun lokaci yayi
Allah ya bada sa a