MALLAKAN MIJI KO SAURAYI BA BOKA BA MALAM

Yar uwa kasancewa cikin ni’ima ba karamin arziki bane ko in ce baiwa kuma duk yadda wata tasha kayan hadi sai dai ya kasance na dan lokaci.

To yar uwa ya rage gareki don taimaka ma kanki da kanki don in miji baya samun abin da yake so kinga akwai matsala ke nan.

Don samun ruwa wadatattace zaki iya bin wannan hanyar kamar haka;

  • Ruwan kankana.
  • Kwai.
  • zuma.

Bayani;
idan kika sami kankana Zaki tace ta, ki sami ruwan cikin karamin kofi sannan sai ki kawo kwanki guda daya sai ki fasa shi a cikin kananan, sannan sai ki kawo zumarki cikin babban cokalin biyu, sai ki shanye wannan yar’uwa muddin kuka daure da sha wannan to kuwa ina mai tabbatar miki zaki ga aikin da yardan Allah.

Please share after reading

Don’t edit don Allah.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button