Yadda Zaku Samu Kyautar Kudi ₦10,000 da Airtime na N1000 Cikin Sauki

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wanann lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Opera shake and win Ya sake dawowa

Yadda Zaka Samu Kyautar Airtime and Cash  sama da ₦4000 Opera Shake and Win is Back 🔥

A  wasu Yan mintuna da suka wuce na samu Update akan Opera Shake and Win sun dawo,   kamar Yadda da Yawan ku sun sani Opera sun fitar da wani Garabasar bayar da Kyauat Kati/Kudi/Waya..  Wanda ni kaina ina Daya daga cikin wanda suka samu Kyuatar Waya da kuma Kudi

Tsarin basai kana da Refferals ba kawai duk bayan 4hours ne za kazo kayi Shake domin samun damar cin Prizes wanda Allah Ya baka, sai dai a wannan Karon sun chanja tsari sosai domin iya Cash/Airtime ne kadai suke bayar wa

Ma’ana iya kyautar Kati da kuma Kudi ne zaka iya samu

Ga Yadda zakayi domin fara wannan Sabon Shake and Win

Ka shiga nan 👇👇

http://play.google.com/store/apps/details?id=com.opera.browser.beta&referrer=utm_campaign%3Dshake_and_win%26utm_source%3Dshake_and_win_id_63c23c4408fcf060790af6b5

Bayan ka dauko saika taba alamar shake kamar de yadda yake a hoton nan

zai kaika inda zakayi SHAKE kamar Yadda kayi na wancen Batch din da akayi Last Month kayi Verify Phone Number ka zaka iya yi da tsohuwar Number ka da kayi na Farko wanda aka gama Kwana ki.

Sannan a duk Lokacin da kakeso ka shiga wajen da zakayi Shake and Win sai kayi Copy link din nan kayi Paste a Opera
https://shakewin.opera.com

sai kaika wajen Progress dinka na Opera

Allah taimaka

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!