Yadda Zaku Siya Data Mai sauki 1.5GB Akan Naira Dari biyu (200) Kacal

Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da warhaka ayau zamuyi muku bayanine akan yadda ake siyan data mai sauki a layin MTN, kamar yadda kuka sani MTN suna bada garabasa wani lokaci ga wasu daga cikin customers dinsu saboda a farantawa customers rai kuma suji dadin amfani da layin nasu na kamfanin mtn

Misali MB 1500 yanzu idan zakasa Normal a wurin masu saida data yana iyakaiwa naira dari hudu (400) domin yawanci suna siyarda 1gb akan 300 ne toh kaga gakuma 500mb wanda zai kama dari da hamsin (150) kaga kenan idan kasiya wannan datan 1500 akan naira dari biyu bakaramin riba kasamuba.

Ga yadda zaka siya datan MB a MTN 1.5GB akan 200 dinnan.

Dafarko zaka dannan wadannan lambobin kamar haka 31288#

Kana dannawa zai nuna maka cewa zaka siya data 1000 sai kuma wata 500 wato double data kenan, toh anan saika zabi 1 wato one off purchase idan bakaso a sake ma sub din, idan ya kare wato Auto renewal kenan.

Idan kaga an sama you are not eligible tofa karkasa kudin domin bazaiyiba totally amma idan kaga insufficient to saikasa kudin domin kuwa zayyi a layinnaka.

Sannan shi wannan datan wato MB tana tsawon wata daya baiyi expire ba harsai ya cika wata daya da siyanka.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!