yanda zaku dakatar da duk wanda kuka ga dama daka kallon Dp dinku da status na whatsapp

Assalamu Alaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin A yau nazo muku da wani muhimmin Applications wanda na tababbata zai burge ku. 

   WANNAN WANI APPLICATION NE

 Sunan wannan Application WhatsNot yana da muhimman abubuwa guda uku acikin sa.

yanda zaka dakatar da duk wanda kaga dama daka kallon Dp dinka na whatsapp.

yanda zaka dakatar da duk wanda kaga dama daka kallon Status dinka na whatsapp.

 yanda zaka boye lambar duk wanda kakeso daka ganinta a whatsapp ma’ana zaka boye lambar daka register da whatsapp ta yanda koda wani zaima bincike bazai ga wannan lambar ba.

IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA GA LINK NAN A KASA

https://m.apkpure.com/whatsnot-on-whatsapp/in.umun.whatsnot

bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din. 

Kai tsaye zaka danna yanda akasa install nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata gai bur

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!