yanda zaku bude WhatsApp din wayarku a laptop dinku

Assalamu alaikum , yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wanan lokacin cikin wannan sabon darasin a yau nazo muku da hanyar da zaka bude Whatsapp dinka da yake kan wayarka a Laptop dinka cikin sauki da kwanciyar hankali.

YANDA ZAKA BUDE WHATSAPP A LAPTOP DINKA 

Da farko zaka fara install na whatsapp akan Laptop dinka bayan kayi install dinsa saika bude shi bayan ka bude shi akan Laptop dinka zai kawo ma Code din da zakayi scanning dinsa bayan ya kawoma wannan code din.

Saika bude Whatsapp dinka na kan wayarka bayan ka bude shi daga barin hannun dama na fuskar whatsapp din zakaga wani digo digo guda uku daga fuskar whatsapp dinka saika danna kana dannawa zai kawoma zabi guda biyar saika danna zabi na uku Link Devices bayan ka danna zai sake kawoma  Link A Devices saika danna kana dannawa zai kawoma wata yar karamar fuska zakaga inda aka rubuta Use Mobile data saika danna kana dannawa zai kawoma yar karamar camera wacce zakayi scanning din wannan code din wanda ka bude shi a whatsapp na Laptop dinka saika dakko wayarka kayi scanning dinsa kanayin scanning dinsa shikenan ka bude Whatsapp akan Laptop dinka shikenan saika fara amfani whatsapp dinka Laptop dinka da wayarka cikin sauki da kwanciyar hankali.

ku dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwan kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!