Yadda Zaku Tantance Jabun Sabbin Kudi Domin Kaucewa Yan Damfara

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lpy

Bayanin mu na yau akan yadda zaku tantance jabun sabbin kudin nigeria domin kaucewa yan damfara.

Kamar de yadda kuka sani sabbin kudaden nigeria sun fara shiga hannun mutane kamar yadda aka alkawarta, saide shigar sabbin kudin hannun mutane yasa an fara samun yan damfara suna cutar mutane domin kuwa wasu suna Rina kudinne da bila, dan haka sai a kula dakyau wajen tantance kudin na gaskiya.

Domin tantancewa ga Jerin hutunanan a kasa sai a duba dakyau domin kaucewa sharrin yan damfara.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!