Yadda Zakuyi Apply Na Aikin Kula Da Social Media A Kamfanin Pc Recruit Nigeria Albashi ₦100,000 A Wata

- Sunan aikin: Social media manager
- Lokacin aiki: Cikakken lokaci
- Matakin karatu: BA/BSc/HND
- Kwarewar aiki: Shekaru 3 zuwa 5
- Albashi: ₦100,000
- Wajen aiki: Nigeria | Lagos
Yadda Zaka Nemi Aiki:
Domin Neman aikin aika da sakon CV dinka zuwa wannan email din: jobs.pcr@gmail.com
Allah ya bada sa’a
Lokacin Rufewa: Babu tsayayyen lokaci