YADDA ZAKUYI FORGOT PASSWORD A PI-NETWORK

Sau dayawa mutane da sukan mance da password nasu na pi-network

Sakamakon chanja waya ko suyiwa wayar restore

To dai duk Wanda yasan ya mance da password din sa na pi-network to ta Matso kusa insha Allahu yau zai dawo da kayan sa cikin aminchi

Mataki na farko
Idan kasaka number kada ka shiga wajen saka password kaje ka chan kasa zakaga wajen da aka rubuta forgot password sai ka Danna wajen

Bayah ka Danna zai sake nuna maka kayi selecting na kasar ka da number wayar ka
Bayan ka cika wannan wajen kayi gaba kadan zai nuna maka wani options inda aka rubuta USA sai ka danna wannan wajen zakaga sunayen kasashe sun bayyana kamar guda biyar

Sai ka zabi isra’ila sai dannan gaba zai Kai ka wajen text message sai kayi amfani da sim din da kayi register pi din naka da shi

Amma ka tabbatar kana da Kati (credit) kamar naira 60 acikin sim din naka

Bayan kayi text message kada kayi saurin barin wajen ka danyi jira kamar na tsawon second 30 zuwa 40 saboda matsalan network sai ka Danna back zasu nuna maka wajen da zakayi creating na new password wato a Nan zaka saka sabon passwords din da kake son sakawa

Fatan alkhairi ga pi-network miners

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!