Yadda Zaka samu data kyauta a layin Airtel kullum Cikin sauki

Asalamualaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin ,Airtel Suna bada kyautar data akullum akan kowani tsari Kake Bawai sai kashiga wani tsari na musamman ba akowani tsari kake zasu baka.

Tahanyar amfani da manhajar Stark VPN zakasamu kyautar data datakai har 50mb akowace rana, dafarko dai yazama dole kadauko application na Stark VPN domin samun damar yin amfani da 50mb dasuke bayarwa akowace rana. Idan kadauko sai kayi install din application bayan kayi installed saika duba saman app din zakaga inda aka rubuta (Auto Server) akasan sa zakaga inda zakayi zabin network dinka sai kazabi Airtel 50mb Daily kana zaba sai kayi connecting idan tarubuto connected zakaga sakonni sunfara shigowa wayanka shikenan kasami 50mb kyau.

Masu Son Sauke wannan Application din sai ku Danna link gashi Nan a kasa

https://play.google.com/store/apps/details?id=istark.vpn.starkreloaded

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!