Federal scholarship board Ta Sake Bude Shafinta Domin Bada Tallafin Karatu Ga Yan Nigeria
Ga dama: Masu Takardar Secondary Ko NCE/OND Ga Wata Damar Aiki A Cedar Microfinance Bank Limited
Federal scholarship board sun ƙara buɗe portal ɗinsu domin bawa ɗaliban da suke manyan makarantun gaba da sakandire tallafin karatu na shekarar 2022/2023.
Waɗanda suke mataki na post graduate (Msc/Phd) zasu iya nema, dole ne deegren su na ya zama suna da matakin second class upper.
karanta: Yadda Zaka Samu Albashin 30,000 zuwa N50,000 A Duk Wata Da Qualifacation Na SSCE/OND/NCE
Waɗanda suke matakin undergraduate, dole ne point ɗinsu ya zama 4.00 zuwa sama.
Waɗanda suke Diploma, NCE ko kuma HND duk zasu iya nema.
Portal ɗin zai kasance a buɗe tun daga 6th February, 2023 har zuwa 20th March, 2023.
Abubawan da Mutum zai yi uploading sune: Admission letter da kuma CGPA results ɗinsu.
Waɗanda suke karantar waɗannan courses ɗin ne kaɗai zasu iya zasu iya nema:
- A. Medicine and Para-medicals (Allied Health Sciences, Basic Medical)
- B. Science and Technology
- C. Veterinary and Pharmacy.
- D. Education
- E. Agriculture
- F. Liberal Arts/Social/Management Sciences
- G. Entrepreneural Studies,
- H. ICT
- I. Environmental Sciences
- J. Law
Domin Cike Tallafin karatun Danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya taimaka