ABUBUWAN DA YAKE HANAMA MACE NI’IMA

  1. ciwon sanyi
  2. Bagaruwa , kamar yanda mutane da suke jiman fata haka idan mace tana yawan amfani da dashi zai dakushe mata ni ima bugu da kari kama yanda ake jeme fata haka yake bata gaban mace
  3. Dayawan mata suna amfani da alamun a gabansu yanada karfi wanda ya wuce misali zaidakushe tasirin mace ya maidata babu ni ima
  4. Yawan amfani da gishiri idan yayi yawa yana bata gaban mace
  5. Ruwan khal tuffah yamada tsami ko karfi saboda anyi shine saboda amfani wajen hada wasu sinadirai karfin shi zai cutar da gaban mace
  6. Lemon tssmi yana tsunka maniyyi ya zama bakida ni ima
  7. Kanwa , kada kina amfani da kanwa wajen kama ruwa ko da sunan magani tana kawo daukewar ni ima
  8. Toka da akeyi a kauye wasu suna sanyawa a gaba da sunan maganin basir zai maki illa
  9. Kashin kadan gare a gabansu suna cikin hadarin samun cancer
  10. Kashin jaki saboda rashin wayewa ko ilmi zai kawo maki kwayoyin bacteria

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!