ALAMOMIN NAKUDA (SYMPTOMS OF DELIVERY)

Nakuda wata abuce wadda mata kawai keyinta
yayin da Allah ya albarkacesu da samun
karuwa ta juna biyu yayin da akazo
haihuwa mafiyawancin ana yawan
samun matsala yayin haihuwa ga mata
iyayenmu wani lokaci idan macce tazo
haihuwa tana rasa rayuwarta
mussaman a yankunanmu na karkara
wata kuma bayan haihuwa jini ze iya
gwabcemata Wanda anayawan wahala
yayin tarboshi ko tsaidashi
akalla ana kalanta mata yayin haihuwa
suna zubarda jini kusan(LITA DAYA 1
KO DAYA DARABI ) yanada kyau mazaje
idan matansu suka samu juna 2 tun
kamar yana wata 1 ko 2 asamama me
cikin abubuwanda.ke Gina jiki dakuma
wa inda zasu karamata lafiya da Karin
jini ajikinta
SBD yayin haihuwa mata suna zubarda
jini sosai

ALAMOMIN HAIHUWA GA MATA

 • Fashewar faya da fitar ruwa Wanda a
 • hausance muna kiransu da zaki
 • Dawowar kan jariri a kasa the baby
 • drop lower position in the pelvic
 • Her water break amniotic fluid
 • Fitar jini a farjin macce bloody vaginal
 • discharge
 • Ciwon baya back pain
 • Ciwon Mara cramping da rugugi
 • Diarrhoea
 • Nausea
 • Budewar cervix dilate
 • Yawan ciwon mara
 • Yawan ciwon kafafu da ciwon baya
 • da sauransu

TO MEYAKAMATA ABAWA MACCE ME
WANAN HALI A MATSAYIN FIRST AID

 • Gaggawar kai me nakuda asibiti
 • Yin amfanida kaya masu tsabta yayin
 • duk wani taimakoda za ayima me nakuda
 • Bata duk wani abu kamar maltina madara domin karamata jini nantake da sauransu

BAYAN ANHAIFI YARO ABUBUWANDA
YAKAMATA AYI DOMIN KAUCEWA
DAGA MATSALA

 • Bawa yaro first break milk after birth colostrum bayawa yaro nono farko sbd yana daukeda muhimman abubuwan dake dauke kamar (ANTI BODIES )
 • Amfanida tsabtatacen instruments domin yanke cibi
 • Uses sharp instruments
 • Amfanida dele pad domin tsotse jini
 • kada asaka ragga ko tsumma ko soson katifa a farji
 • Tsarkida ruwan dimi domin Hana duk wata bakuwar cuta yin rayuwa
 • wanan shine

Allah ya saukarda masu ciki lfy

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!