ABUBUWAN DASUKE DAKUSHE NI IMAR MACE

Akwae kuskure da mata sukeyi wanda ke janyosu ga rage wa kansu ni ima ,wasu kuma da gangan sukeyi atunaninsu duk shirme ne ,maganar gaskiya ni ima tana bukatar gyara da kulawa duk macen data yi wasarere danata za a barta ne da zallar ruwa ahq amma marar taste,shiyasa mata dadama zasuyi ta alfaharin sufa basu da mtslr abin da yashafi ni ima sede matsalar kuma basu san yaya taste din ni imartasu take ba

Ni ima ba ita bace abin bukatan,dandanon shine asalin gundarin abin son,domin anan ne banbancin mata yake ,kowacce da irinnata dandanon anan zamu jero abinda ke illata ni imar mace yadakushe har ma dandanonta ya sauya tazamto bawani taste

??akwae yawo ba takalmi,bawai canfi bane kmr yanda kuke tunani abun da ake gudun shine shine sanyi yana shigar mace ta tafin kafa sbd tafin kafa yana saurin daukar sako shiyasa ko agurin romance yake da muhimmanci,musamman masu amfani da tiles sbd sanyi,keda kanki zakiga tafin kafarki tana tauri,tana bushewa duk da kwae wadanda suke da yanayin halittar hakan amma de anfisonshi yakasance da taushi da dumi ,shiyasa mata masu aji zakiga kullum suna kan gyaran kafarsu domin shi duk wani sanyi idan yarabi tafin kafarki yana diba yakai cikin hq dinki direct ne,shikuma sanyi ahq babbar illace domin yana salamtar da ruwan ni ima yana rage mishi yauki da kumfa sbd haka adinga kulawa ana bashi kulawa idan son samune ko waje zaki fita kidinga saka socks

??akwae lokutan da mace zata dinga fidda farin ruwa agabanta ba gaira ba dalili kuma ba infection bane wannan ruwan ywncinsa unwanted ruwa ne anason aduk lokacin dayafita kije kidinga tsaftaceshi ki wanke daga can ciki sosai domin barinsa agabanki yana haifar jirkicewar ruwan ni ima ahankali kuma sekiga ya rinjayeshi zerage mishi kauri se taste dinsa ya chanja,shiyasa koda bayan sex ba ason adinga kwanciya ba tsarki domin ruwan ne yake gangarowa daga baya yana jirkicewa da ruwan ni ima

??akwae warin gaba,shima baya barin ruwan ni ima yayi taste domin yana rage mishi kauri karshe ma yana karya yaukinsa ,dayawan mata suna daukar warin gaba kmr karamin abu kuma agaskiya babbane sbd rashin gyara ke janyoshi duk da akwe matan da nasu na larura ne amma yana da kyau tun afarkon fari adinga yawaita aski,tsarki da ruwan dumi da dan lemon tsami kadan aciki koda asati ne sau 1 da saka misk agefen kofar mashigar hq din

??akwae mtslr mata masu cika ciki sosai har yawuce ka ida ,koma matan da sukecin abin da be karban cikinsu dadare sekiga ciki ya kumbura yana da matukar illa ga ni imar mace sbd yana dakushe ni ima shiyasa ba ason aci akoshi ayayin sex yana haifar da tusa da kumburin ciki alokacin sex anan take se kiga ni imarki ta dauke sbd shi ni ima yana tafiyane da yardar dukkanin sassan jiki inda dazarar yasamu nakasu awani bangaren yana rage mishi armashi,cin abinci dede cikinki koma ace acishi tsaka tsaki don yafi bayar da karfi da hana kasala ma ,idan yaso daga baya seki kare

??akwae matan da suke overdose na kayan mata wai sbd suyi yoyo dakyau tabbas akwai kayan da koda an shasu dayawa basu da illa amma kuma akwae wadnda idan anshasu dayawa suna daure mara sosai su hana ni imar fitowa zakiyi tajinki kmr me haila mararki zata rike sosai sbd kinyi shayen shayen wuce ka ida wanda akarshe idan kika yawaita hakan sekiga baki moruwa gurin sex domin hq dinki bazai samu kwarin yin sex din ba,sune irinsu itatuwa da ake hadawa acikin tsumi ko zuma ko bangaren su kanunfari ,ywncinsu suna kara kuzari ne bawai ni ima ba

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button