KADA KU KWANTA BACCI SAI KUNYI WANNAN HADIN:

Magidanta maza da dama suna yawan shan magungunan karin kuzari kamin su kusanci iyalansu.

Irin wadannan wani lokacin yana iya zama gubane ga mai amfani dasu.

Mafiya yawan mazan da suke mutuwa a yayi Jima’i hakan na faruwa ne saboda irin magungunan da suke sha ne wanda yake tayar musu da cutar da suke fama da ita.

Ba duk maza bane suke da fahimtar cewa Kankana yana karawa namiji sha’awa da kuma kuzari ba. Ba tare da haifarwa mai shanta illla ba.

Ga wani hadin kankana da duk magidanci idan zai maida shi abun san sha, zai kasance cikin sha’awa da kuma karfin gaba.

Bincike
Ka samu kankanarka a markada maka ita. Ka zuwa ruwa daidai gwargwadon cikin kankanar. Ka samu zuma kadan ka zuba a cikin markaden bayan an tace ta tsaf. Daga nan sai ka samu danyen madara na shanu. Idan babu ka samu madaran ruwa, idan babu ka samo Maltina. Sai a gauraya su sosai.

Kana gama wannan hadin sai ka sha cikin Kofi ko yadda yayi maka. Bazaka bar inda kake zaune ko tsaye ba sai ka ji gabanka ya amsa.

Muddin zaka yi haka na mako guda koda kana fama da rashin sha’awa ne sai ka dawo daidai.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!