ALAMOMIN SAMUN LAFIYAYYEN CIKI GA MATA

Wadanne alamomin mace zata ji ko gani su tabbatar da Akwai alamar ciki ingantacce a tare da ita?

Wadannan alamomin ba Suna tabbatar da Matsala ko alamar wata cuta ko matsala a jiki ba, A a Suna tabbatar da mace akwai alamun ta dauki ciki, Dan haka da zaran mace taga wadannan alamomin ajikinta ta tabbatar da ciki ne ta hanyar yin Gwaji maimakon aje asha maganin ulcer, maganin malaria ko Typhoid daga karshe a lalata cikin.

  • Girman Mamuna, Ajisu da tsauri
  • Tashin Zuciya da ko amai
  • Yawan Fitsari
  • Mutuwar Jiki
  • Kauracewa wasu rikunnen abinci
  • Zafin Kirji ko Zuciya kadan kadan
  • Bushewar ciki, Kunburin ciki ko tasawar Mara.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!