TAYAYA AKE DAUKAR CUTAR CIWON SANYI

  • Ana daukan cutar sanyi ne tsakanin macce da namiji, duk wanda keda cutar yana iya likawa wani lokacin saduwa.
  • Ana iya dauka cutar idan kin saka panties din mai cutar ko gajeren wando mai cutar.
  • Idan mai cutar taje toilet da buta ?ta kama ruwa idan hannun ta ya taba gaban ta sai ta riko butar ta fito da ita, ke kuma kika dauki butan kikaje kika taba gaban ki. Kema zaki dauka ta wannan hanyar..
  • Kama ruwa da ruwan dake dauke da wadannan cututtukan ko wanka cikin pool dinda keda gurbatattun ruwa.
  • Akwai hanyõyi da yawa da ake iya daukan wannan cuta batare da macce ko namiji sunyi sex ba
  • Amma bincike bai tabbatar da ana iya daukan wannan cutar ba ta hanyar shiga toilet ba Kamar yadda ake Fadi

Mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!