SIRRIN DANYAN ZOGALE MATA

  • Karin ni’ima
  • Ki samu
  • danyen zogale
  • Mazarkwaila
  • Peak milk

Ki gyara shi, sannan ki wanke shi tsf!
Sai ki Dora a wuta ki dafa shi ya dahu, sannan ki tsiyaye ruwan, sai ki samu mazarkwaila ki jefa kamar rabi ki kuma samu kanunfari ki jika,sai ki tsiyaye ruwan, ki sa zuma da peak milk dai-dai
yadda kikeso, amma fa me kyau sai ki sa a cikin frij Sai ki dawo kan zogelenki ki gyara shi ki zuba acontainer ki samu farar albasa, ki yanyanka sannan ki hada da gadali guda Ki daka kanunfari dai-dai ki zuba, ki kuma sami tumaturi masu kyau kamar guda biyu ki yankasu, ki
kuma sami kwai kamar guda biyar ki kada ki sa
magi ki sa.

In so samu ne, ki soya su da man zaitun ki sami cucumber ki yanyanka bayan kin juye shi daga wuta sai ki juye cucumber a ciki.

Bayan duk kin hadasu wurin daya sai ki dauko wannan hadin da kika sa a farji ki zauna ki cinye wannan kwadon kada ki.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!