SIRRIN RAGE KIBA DA TUMBI

Mata da dama ba su son kiba da tumbi, wannan kuma ba komai yake jawo shi ba sai haihuwa da wadansu matsalolin. Galibi, maza ba su cika son masu kiba ko tumbi ba. Amma akwai hanyoyin gyarawa. ‘Yan’uwa, za a iya gwada wannan hadin domin biyan bukata:

  • Garin hulba
  • Ganyen na’a-na’a
  • Garin kanamfari
  • Zuma
  • Lemon tsami
  • Farin kwalli
  • Man na’a-na’a

yadda za’a hada

Za a hade wadannan ganyen guri guda, a sa mi farin kwalli dunkullale, za a saka a ciki, idan ya kai kamar minti biyar sai a cire sannan a saka zuma a cikin ruwan sai ku rika sha, shi kuma man na’a-na’a, za’a rika shafawa a tumbi ne zai ragu insha Allahu.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!