AMFANI 12 GA MA’AURATA GAME DA CUCUMBER
MAZA
1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai.
2-Markade Kokomba da Dabino Atace Asha
Nasa a Dade Ana Fafatawa.
3- Cin Kokomba Ita Kadai Na.
- Qara Kaurin Mazakuta
- Qara Ruwan MazaKuta
- Qara Tsayin Mazakuta
- 4-Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless) Amarkada Asha
- Yana Qaramata
- Girma
- Tsayi
- Babban Kai
- dadewa Anayi
5-Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki
Yana Qara Armashi da Nishadi
- 6-Cin Kokmba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1Yana
- Qara Ruwan Maniyi
- Qara Mata Girma
- Qara Tsayin Lokaci Anayi
MATA
1-Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma
Niima Zata Sauka Sosai
2-A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado 1 Fiya Abare a cire Qwallon Fiya a Markada a Tace a Sha
Maigida Zai Yaba Sosai
3-Cin Kokomba Guda a Wuni
na Gyara Nono (Breast) da Baya (Hips) Idan Kin Dade Kana Ci
4-Shan Ruwan Kokonber da Zuma
Zai Maida ke Kinfi Zuma
5-A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm
6-Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na Gyara Nono da Qara Girman Su.
Please share after reading
Don’t edit don Allah