MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA

AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI
- Jin Zafi Lokacin Jima’i
- Kaikayin Gaba
- Fitar farin ruwa agaba
- Gushewar Shaawa
- Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
- Kankancewar Gaba
- Saurin Inzali
- Kaikayin Matse matsi
- Kaikayin Gaba
- Gushewar Shaawa
- Da Sauransu.
ABINDA ZA’A NEMA
- A samu namijin goro guda 5
- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
- a samu tafarnuwa guda 3 ko
- lemon tsami guda 1
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.
Insha Allahu zaa sami waraka
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati
Please share after reading
Don’t edit don Allah