SIRRIN CIN DABINO GA LAFIYAR ‘YA MACE
- Cin dabino Yana hana karyewar gashi
- Cin dabino Yana karawa mutun lafiyar gani
- Cin dabino Yana karawa mutun kyau
- Cin dabino Yana karawa kwayoyin hallittar dan adam karfi
- Cin dabino da safe Yana kare mutun daga sammu
- Cin dabino Yana karawa mutun jini da kuma saita shi
- Cin dabino Yana karawa maza kuzari fiye da yadda ba’a tunani
- Cin dabino ga mai ciki Yana sata haifi ya’ya kyawawa
- Cin dabino Yana gyra fata sosai
- Cin dabino Yana maganin ko wanne irin Basir
- Cin dabino Yana maganin kiba mai cutarwa
- Cin dabino Yana hana rama
- Cin dabino Yana mutun yawan jin yunwa
- Cin dabino Yana karawa mace mai ciki lafiya da abinda ke cikin cikinta
- Cin dabino Yana kashe guba a jikin mutun
- Cin dabino Yana maganin ciwon nono ga mata
- Cin dabino Yana karawa gashi yawa da kuma baki
- Cin dabino Yana maganin motsewa jiki
Idan mutun ya yawaita cin dabino Yana karawa jiki kuzari sosai da karfin garkuwar jiki ,kuma cikin ikon allah za’a dade ba’a cema mutun ya jiki ba ,abin nufi zaka dade kana da lafiya baza ka rinka ciwo sosai ba .