AMFANIN GANYEN MAGARYA A JIKIN MACE
amfanin ganyen magarya a jikin mace :
Kadan daga ciki, shine, yana kariyar sirrin haka kuma yana maganin sammu da shafar aljanu
Musamman idan aka hada da ayoyin alkur’an
yatul-kursiyyu
kula’uzai
Da sauran ayoyin alkur’an wadanda suka sawwaka
wani Karin amfanin kuma
yana kauda karni a jikin mace a yayin jinin biki, ko na haila yana maganin warin kashi
Yana magani INFECTION yana warke dattin cikin jiki dama waje
Haka kuma yana Kara ma mace lafiya HQ farji an fi son Ayi amfani da shi danyensa.
Sai dai sai in ba a samu danyen ba.
Za a iya amfani da busasshe za a murmushe
shine, a sa shi cikin ruwa yayi taushi sai a
mutseke shi har yayi kumfa kamar sabulun.
Sai ki dinga wanke HQ farji da shi, Zaki ga har yana
wani yauki yana matukar wanke datti sosai bincike
ya nuna babu abinda ke kawar da datti kamarsa da
wanke warin gaba da daudar ciki.