Amfanin Man Zaitun Mafi Girma Guda 10 Ajikin Mutum

Kamar yanda muka sani cewa itaciyar zaitun itaciyace mai albarka wacce Allah madaukaki yayi rantsuwa da ita acikin Alkur’ani mai girma. Shine itaciyar da Allah ya bawa Annabi Adam A.S domin yayi amfani dashi wajen warkar da dukkanin wata nau’In cuta anan duniyar banda mutuwa. Don Haka zaitun bayada kayyadajen adadin magani wanda yake yiwa dan Adam saidai kawai ana sarrafa sane gwargwadon lalura gwargwadon yanda amfaninsa zai bayar.

Zazzaɓi Wanda ya kamuda zazzabi kowane irine yaro ko babba zaiyi amfani da man zaitun yasha cokali 1 sannan ya shafe jikinsa dashi wannan yana matukar tasiri fiyeda yanda ba’a zato. Zazzaɓi yana haifar da faffashewar kwayoyin halitta wanda suka hadu suka bayar da jini a turanceblood cells shiyasa idan aka kamu da zazzaɓi jiki yake saurin yin zafi hakama kuma yana janye ruwan jiki sai asami dagawar daidaituwar dumamar jiki

Matsalar Ido Wanda yake fama da matsalar ido yayi jaa,kaikayin ido,zubar ruwa daga idon,yawan ajiye kwantsa,gani hazo-hazo sai ya nemi ainahin man zaitun yarinka digawa idan zai kwanta barci. Akwai zafi sosai amma kuma za’a sami biyan bukata.

Matsalar Rikewar wani bangaren jiki: Musamman masu fama da matsalar rikewar wani sashi daga jikinsu kokuma wata gabar sanannen abune wannan anayin amfani da man zaitun don kawarda wannan matsalar ana shafawa awajenda yakeda matsalar.

Kurajen Fata kona fuska: wannan ma wata hanyace wacce kusan ansanta bawai boyyayen abu bane gamai fama da matsalar fata tun baga kaikayin jiki ba harya zuwa kurajen jiki dana fuska ana yin amfani da man zaitun.

Atini ko Bahaya da jini, kaikayin dubira Wanda yake fama da atini wato kashin majina yayi amfani da man zaitun yasha kamar cokali uku,wanda yake kashin jini shima haka. Mai fama da matsalar zafin dubura ko kaikayinta kokuma futar baya yayi amfani da man zaitun wajen sanyawa a dubura wannan harma likitancin zamani ya sanda wannan hanyar.

Matsalar Kunne: Sanannen abune ga mai fama da matsalar kunne ta shafi ciwon kunne mai kuda kokuma toshewarsa ba’aji sosai shima za’ayi amfani da man zaitun. Idan kunnen yanayin ruwa sai ayi amfani da cotton ball acire ruwan sannan adiga man zaitun asanya auduga atosh


Amosanin kai ko zubewar gashi: wanda idan anyi masa aski yana yawan ganin farin gari yana futowa daga fatar kansa to ya rika amfani da man zaitun yana shafawa hakama zai taimaka masa wajen sanya gashinsa yayi taushi dakuma laushi ga sheki sannan kuma zai daina karyewa.

Basur mai tsiro: wanda yake fama da basur mai tsiro sai yayi amfani da man zaitun, namijin goro da kuma garin tafarnuwa sai a zuba ruwa lita 1 a dafa arinka sha tsawon sati Uku.

Ciwon Zuciya Ayi amfani da man zaitun asha cokali daya.


Fashewar lebe Fashewar lebe arinka amfani da man zaitun ana shafawa
Wannan insha Allahu duk wanda ya daure yayi amfani dasu zai sami biyan bukata domin wannan babu daya daga cikinsu wanda ba’a jarabasa ba saidai wanda Allah baisa yanada rabon warkewa ba wannan kuma hukunci ne na Ubangiji.

Ayi like ayi share domin idan kai bakada matsala wani yanacan ya neman mafita kana iya zama silar kwaranyewar wahalar wani.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!