AN SAKA MIKI RANA TO GA SHAYI
MINANNAS.
samo sassaken Baure dai-dai yadda kike so, sai kuma ya’yan minannas da kuma kayan kamshin da duk kike da bukata ,ki hada har da tafarnuwa.
Zuba ruwa ki tafasa su sosai.
Kana atsiyayeshi a mazubi arufe.
Yadda za’asha
Inda saura sati (4) Auren ki to kullum zaki sha 1 cup ko da sanyinsa ko da duminsa yadda dai kike so ,zakisa mazan kwaila ko zuma ko suga acikin duk wanda zakishan kullum .
Inkuma matar Aurece da mijinta kusa to kullum sau 2 zata sha safe da dare.
Amma asani kar adafa da suga kozuma ko mazankwaila ciki inba nashan lokaci 1 za ayiba. Insha Allah.
Yanmata kar ayi wannna dan za’asha wahala.
Kadan daga cikin amfanin minannas.
- Yana kara sha’awa
- Yana maganin infection
- Yana sa ni’ima a jikin Mace.
Ana sarrafa minannas ta hanyoyi daban daban domin hada magunguna na Kara ni’ima ko magance infection.
MAZA SUNA IYA SHA
Ku kuma koyawa wasun saboda Allah.