HANYOYIN GYARAN JIKIN AMARE

  • man zaitun
  • nono kindirmo
  • kwal

yadda za’a hada

sai ki hada su waje daya ki cakuda Daga nan sai ki dauka ki shafa a kan fuskarki Daga nan sai ki samu ruwan dumi kina tirarra fuskarki.

HANYA TA BIYU

zaki iya samun cocumber ki shafa a kan fuskarki

GIDAN GYARAN AMARYA

  • lalle
  • madara turare kafi-kafi
  • da’aul Janna
  • madara turare sultan

yadda za’a hada

A hada su a kwaba su ko kuma a jika su tare da lalle ko kuma a dafa sai a tace ruwan lalle sai
amarya ta dinga wanka dashi.

Kuma zai Kama jikinta yayi kyau sosai.

Bayan nan sai ki nemi turare wuta mai kyau mai kamshi ki dinga turara jikinki dashi.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!