HADI NA MUSAMMAN DON GYARAN AURE GA MAZA , DA KUMA GYARAN AURE GA MATA
abubuwan bukata
- NAMIJIN GORO
- TAFARNUWA
Danyar citta
yadda ake hada shi
A samu namijin goro guda biyar, tafarnuwa sala_ sala guda biyar, citta danya guda daya, sai a kirbasu su yi laushi lukui, sai a samu ruwan zafi Lita daya a zuba masu abar su har sai ruwan ya huce.
YADDA AKE SHANSA
A rika shan Kofi daya da safe, kofi daya da daddare kafin a ci abinci ko bayan an ci abinci da minti talatin har tsawon wata daya dai dai, za a ga abin mamaki.