YADDA ZAKU CIKA TALLAFIN KUDI NA NG-CARES IDAN BAKA CIKA BA
Kamar de yadda na fada muku har yanzu akwai jihohin da ba’a rufe cika nasu tallafin kudin na Ng cares ba.
Dan haka idan baka cikaba saikayi kokari ka cika kafin su rufe cikawar.
Ga Jerin jahohin
- Jigawa Ng-cares
- Katsina Ng-cares
- Zamfara Ng-cares
- Sokoto Ng-cares
- Adamawa Ng-cares
- Bauchi Ng-cares
- Borno Ng-cares
- Kogi Ng-cares
- Niger Ng-cares
- Gombe Ng-cares
- Phalatu Ng-cares
- Taraba Ng-cares
- Benue Ng-cares
- Yobe Ng-cares
- Kwara Ng-cares
Wadannan sune jihohin da har yanzu ba’a rufe cika tallafin kudi na Ng cares ba sannan zaka iya gwada jiharka ka cika idan ba a rufeba domin har yanzu ana cikawa
domin cikawa saika danna apply ddake kasa
Allah yabada sa’a