DAWOWAR MANIYYI BAYAN GAMA JIMA’I DA WASU MATAN KE FUSKNTA

Da dama Mata na fuskantar wanann matsala alhali ba sunanta Matsala ba, mafi yawa matan da basu Dade da aure ba kan samu wanann yanayin na dawowar sperm bayan gama ejaculation tsakanin Ma’aurata daga karshe mace tarika tinanin ko matsala ce………

Shin zan iya daukan ciki a Haka duk da ina ganin Wannan da zaran mun gama sex sai inji duk ya biyo jikina???

TO bincike ya tabbatar da Mata ko mace zata iya daukan ciki a Haka sannan wannan ba Yana nufin mace nada matsala ba, wannan baya Hana shigar ciki.

Da zaran da namiji yayi release kasa da minti Daya sperm dinshi zai shiga duk inda ya dace ya kuma yi anfani da ake bukata, duk ruwan da za aga ya dawo akwai Wanda zai rage mace ta iya daukan ciki dashi matukar bakin kahaifarta bude yake.

So gsky lafiya lau ne Babu matsala Dan mace taga irin hakan a tare da ita, a daina damuwa ana kashe kudade saboda wannan baya Hana ko rage yiyuwar daukan ciki.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!