MAGANIN SANYIN MARA,DA RASHIN NII’MA GA MATA

macen da take fama da sanyin mara ko daukewar shaawa ko rashin niima ga abinda zata hada insha Allah zata samu waraka.

  • Garin Girfa cinnamon
  • Garin kaninfari clove

yadda za’a hada

Zaa samu garin girfa kamar chokali 5 garin kaninfari chokali 7 zata hade waje daya,sai ta rika diban rabin karamin chokali tana zubawa a ruwan tea tana sha sau 2 a rana sati daya.
Zata samu waraka da yardar Allah.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!