EMSS ta sake buɗe portal domin ɗaukar malaman jinya na wucin-gadi
Assalamu alaikum barkanmu da wanann lokaci fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
- duk wanda yake da shaidar karatu ta:
- i. CHEW
- ii. JCHEW
- iii. Nurse
Domin cikawa danna Link dinnan dake kasa
👇
https://emss.sydani.org/emss-application?new=1
A hanzarta yin apply kafin su rufe, wani na iya cikewa wani.
Allah ya bada sa’a, amin.