KU YAWAITA CIN WADANAN ABUBUWAN DOMIN KASANCEWA CIKIN NI’IMA

DUK macen dake san samun ni’ima a jikinta to ta likewa wannan sinadarin kuma Ana hadin ne da dare idan sun jiki da safe a ke sha.
a samu kankana water milon meyashi se a fafe samanta da wuka ayi Mata kofa.
a samu kanunfari Clabe a dakashi a zuba a cikin kankana.
asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankana.
kwakwa coconut kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankana sannan kwakwa ma a nika ta a zuba cikin. Kankana.
Sai a rufe kankana sai da safe sun jiku sai uwargida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankana.