Ga Dama Ta Samu: Hukumar NiTDA Zata Bada Tallafin Karatu Na Coursera Scholarship 2023
Hukumar NiTDA Zata Bada Tallafin Karatu Na Coursera Scholarship 2023
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwa wato National information technology development agency wato NITDA sun sake dawoda da wannan scholarship na karatu wanda zai baka daman kayi course harna tsawon wata shida akan IT kuma kyauta
Shidai wannan shiri zai bawa mutane daman yin wannan karatun a bangane da dama da suka shafi tech wanda suka haɗa da
Category A –
- Front-End Developer ()
- Back-End Developer ()
- iOS Developer ()
- Android Developer ()
- User Experience (UX) Specialist ()
- Cloud Computing Professional ()
- Data Engineer ()
- Data Science Professional ()
- Data Analytics Professional ()
- IT Support Specialist ()
- Cybersecurity Professional ()
- DevOps Engineer ()
- Social Media Marketing Specialist ()
- Digital Marketing & E-Commerce ()
- Machine Learning Practitioner System
- Game Designer
- Digital Marketing & E-Commerce ()
- Machine Learning Practitioner System
- Game Designer ()
- Game Programmer ()
- Software Testing and Automation Professional ()
- Artificial Intelligence Practitioner
Duk zaka zaɓi course ɗin dayama ka cike za ama training harna tsawon wata shida kyauta a wannan course ɗin da ka zaɓa
Category 2
Shikuma ya kunshi:
- Career Readiness
- Digital Readiness
- Entrepreneur
- Freelancer
Wanda zaka iya amfani dasu wurin sarrafa skill ɗin da koya a farko wato kaman Freelancer za a nunama yadda zakayi aiki a biyaka da sauransu
Domin Neman Wannan Scholarship din danna Apply Now Dake Kasa:
Apply Now
Allah ya bada sa’a