Ga Wata Sabuwar Dama Ta Samun Kudi Daga Bankin FCMB.
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, yau zamuyi bayani ne akan hanyar samun kudi daga bankin fcmb
Kamar yadda Wasu Suka sani Wasu Kuma Basu saniba, shi wannan bankin na FCMB Yana daya daga cikin bankunan Nigeria wanda suke hada hadar miliyoyin kudade, sannan suke da mutane masu amfani dashi a nahiyar kasashen africa musamman Nigeria.
Don haka muna kira ga yan Nigeria kada subari wannan dama ta kufcemusu na ganin sunyi iya kokarinsu sunsamu wannan garabasar.
Sabo da a yanzu haka wannan bankin sun fitar da wata sabuwar dama ga dukkan jama’ar Nigeria wanda suke bukatar fara aiki a cikin wannan bankin.
ya ‘yan Nigeria kusani Wannan damace ga dukkan wanda yake da bukata, dan haka idan kana bukatar cika wannan aikin saika danna apply din dake kasa.
Idan yabudemaka Saika shiga domin cikewa
Abubuwan da ake bukata domin cike wannan aikin
Dolene mai cikewa yatabbatar yawuce shekara 28
Dolene mai cikewa ya mallaki mafi kankantar digiri akan kowane fanni.
Dolene sai kana da certificate na NYSC.
Allah yabada sa’a aamin yaa hayyu yaa qayyum.