RARRASHIN MIJI YAYIN FUSHINSA

yana daga tabbacin samun zaman lafiya
A lokacin da kuke saduwa ya kamata ki inganta wa mijinki jin dadinsa ki gamsar da shi ta yadda zai ji a duniya babu Wanda zata iya gamsar da shi idan ba ke ba.

kukan kissa lokacin saduwarku shi zaki ci gaba da yi, sannan kici gaba da shafar kirjinsa da nonuwan sa kina lasarsu, kuma ki dinga taimaka masa kina daga duwawunki kuna haduwa sosai, hakan zai sa ya fi samun gamsuwa.

Kada ki yarda ki kyale mijinki a irin wanna lokacin ki kwanta masa sharaf sai yadda ya juya ki, ke ba zaki tabuka masa komai don ki gamsar da shi ba.

Saboda wai kina jin kunya kada ya dauke ki mara kunya, to ai babu maganar kunya a lokacin saduwar aure, saboda abu ne na sunnah Annabi ( s.a.w)

Kunga kuwa ya zama dole duk wata hanya da zamu bi ko mu kirkiro don gamsar da junanmu mu nemo hanyar, ba maganar jin kunyar juna

Babu kunya a wajan gudanar da harkar saguwar aure saidai kawai irinna kissa domin
kuwa shima cikon addini ne, dole a inganta shi domin yayi kyau.

Ki tabbatar mijinki yayi inzali ( releasing ) gamsasshe, yadda zaki gane ya gamsu kuwa zakiji yana.

  • Sambatun dadi.
  • wani kuka zai dinga yi miki.
  • wani kuma zai kankame ki ne a kirjinsa kiji kamar zai rabaki biyu.
  • wani kuma shure-shure tamkar na mutuwa haka zai dinga yi.
  • wani kuma zai dinga dukan katifa ne tamkar ya haukace.

Ko wanne namiji da dai irin yadda tashi gamsuwar take.

To a nan Annabi ( s.a.w) yayi umurni da idan zai maimaita wani jima’in to yayi alwala ko ya wanke azzakarinsa kema ki wanke farjinki bayan kun wanke zaki iyayin alwala ko kuma wankewar ya wadatar

MATSALAR MATA A YAU

akwai mata da yawa wadanda suke cewa su sam basa jin dadi wani dadi a lokacin da mijinsu yake saduwa da su,

akwai wadda ma ta ce ita tunda tayi aure ba ta taba jin dadin jima’i ba,

wata kuma ta kance ita sam bata kawo maniyyi ( releasing )

Wata kuma matsarta kafin ta kawo maniyyi mijinta ya riga ta kawowa, kuma yana kawowa yake janye jikinsa ya kyaleta tunda shi ya biya bukatarsa babu ruwansa da ita bukatar, hakan da maza keyi kuma babban laifi ne don Annabi ( s.a.w) yayi hani da hakan, yace yin hakan

Cutarwa ne ga ita matar ya zama wajibinsa ya jira itama ta biya tata bukatarsa sannan ya sauka.

SHAWARA GA MATA A KAN HAKA

matsala ta farko da ake samu har mace ta ji sam bata samun gamsuwa lokacin jima’i
Itace bakya son jima’i

Wanna itace matsalar farko

Saboda haka ya zama dolenki ki sawa ranki son jima’i ko da ranki baya so hakan nan zaki yi hakuri ki sawa ranki son abin in dai kina son kiji dadi kamar sauran mata kisa wa ranki cewa wanna jima’i Allah ( s.a.w) ya tanadar da shi ne GA ma’aurata don su jiyar da junansu dadi wanda ba irinsa.

MATSALA TA BIYU

kafin kawo maniyyi mijinta ke rigata kawowa, to yadda zaki magance wanna matsalar itace
Wasannin da kike masa a lokacin da ke cikin farjinki sai ki sassauta su idan kika ji yana alamun yin inzali ( fitar maniyyi ) sannan ki tsayar da shafar da kike masa, a wanna lokacin kina iya saka masa nononki a bakinsa ya dinga tsotso yana wasa da shi a bakinsa, yin hakan zai taimaka miki kiyi inzali ( ki fidda maniyyi )to idan kika ji alamun kema zaki kawo to kiyi kokari ku kawo a tare, sai ki ci gaba da murza nononsa kina liliyarsa da tsakiyar tafin hannunki kuma kici gaba da kukan kissa kina nuna masa cewa kina jin dadi sosai to hakan zai taimaka ku kawo a tare, kuma irin wanna kawowan a tare yafi sa aji dadi Mai rudarwa a rasa inda za’a sa rai.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!