Yadda Zakayi Apply Na Nigeria Navy

Da farko zaka shiga wannan link ɗin https://joinnigeriannavy.com bayan ya bude saika shika ka karanta dukkan ka’idojinsu sannan saikayi register submit idan kuma baka iyaba kaje shagon computer mafi kusa dakai domin su cikema
Wannan neman aikin kyautane bawani kuɗi da ake biya saboda haka akiyaye da macuta da zasuce ka kawo kuɗi koh wani abu makamancin wannan
Allah ya bada sa a