Trending

Yadda Zaku Cike Tallafin Scholarship Daga Kamfanin Daily Trust Foundation 2023.

Yadda Zaku Cike Tallafin Scholarship Daga Kamfanin Daily Trust Foundation 2023.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.

Dafarkodai gamai bukatan Cikewa Wannan Aiki yakamata Yasan matakan karatu da ake bukatan Wanda zai cike Yacike sannan wannan damace ga dalibai wadanda suke da shaawar karban tallafin karatun scholarship daga wannan Kamfanin na Daily Trust Foundation.

Ga Jerin Matakan Da Mai Cikewa Zai Kasance Daga Ciki

  • Dole Mai Cikewa Yakasance Dan Kasane
  • Yakasance Dalibin Likitane
  • Dolene Yakasance amatakin 200
  • Dolene yaci Jarabawa ta matakin 100
  • Yakasance Dan University Usman Dan fodio sokoto
  • Yakasance Dan University of ilorin kwara State
  • Sañnan da Jama’a Maiduguri jihar borno

Abubuwan dlDa Ake Bukata Awajen Cikewa

  • Passport
  • photocopy Admission Letter
  • Certificate of Origin
  • I,D Card
  • Cause Regestration

Domin Cikewa

Dannan Wannan Link Domin Cikewa Kai Tsaye

https://www.dailytrustfoundation.org/female-medical-students-scholarship/

Allah yabada saa Ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button