GUZURIN ZAMAN GIDAN MIJI

ki zamo me gyara kanki da shan abubuwan da za su kara miki ni’ima kamar su zumar mata,wacce zata kara miki zakin ni’ima,maigida ya kusance ki ya ji kamar yana lasar zuma da harsensa ne, tana gyara mace, ta kara mata daddadan dandano me zaki zaki iya amfani da original din tsumin mata, tsumin da yake wanko wani dattin mararki da ya cushe, ya bude miki kofofin sha’awa domin hanyar da zata fito ta cunkushe da datti.

Dole mijinki ya ji ki babu cikakkiyar ni’ima irin ta sauran mata, kuma shi wannan cunkushewar mara da dattin mara shi yake toshewa mace kofofin sha’awa, wannan tsumi shi zai wanke wadannan kofofi, mace ta koma cikakkiyar mace.

Don duk wacce ta rasa sha’awarta to ta rasa ni’ima a jikinta.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!