ALAMOMIN CUTAR INFECTION
![](https://howgist.com/wp-content/uploads/2022/08/Screenshot_20220811-112745_1660213939656.jpg)
SUNE KAMAR HAKA
- jin zafi lokacin da ake fitsari
- Rikicewar al’ada ga mata
- Jin zafi lokacin Saduwa
- Fitar Farin ruwa kamar madara Kamar majina masu wari ga mata ko maza
- Rashin sha’awa jima’i ko daukewar sha’awa ko bushewar gaba ga mace .
- Kaikayin gaban namiji ko mace
- Yawan fitsari akai akai kuma fitsarin baya zuwa dayawa
- Jin ciwon kasan cibiya ga maza,ko kuma jin ciwo a gefe gefen ciki ga mata .
Wanan sune a takaice mungode