Yadda ake gyaran jiki da madara da lemon tsami

Shi wannan hadi yana qarawa jiki kyau da kuma haske idan anayi akai akai. Yadda akeyin wannan hadi shine
A samu madarar gari, a jika kadan da ruwa sannan sai a matse lemon tsami a ciki, a gauraya sosai sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi koda duka jiki ne za a iya shafawa. Wannan hadi idan anayinshi akai akai za aga yadda jiki xaiyi kyau, laushi da kuma haske. Bayan anshafa, sai a barshi na tsowon minti sha biyar, sannan a wanke da ruwan dumi.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!