Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bude Yanar Gizon Neman Tallafin Karatu Ga Yan Asalin Jihar

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bude Yanar Gizon Neman Tallafin Karatu Ga Yan Asalin Jihar

Barkanmu dasake saduwa awannan feji mai albarka ayauma ansami wata dama daga gwamnatin jihar bauchi ta bude yanar gizon neman tallafin karatu ga yan asalin jihar domin tallafawa dalibai game da harkar karatunsu.

Wanda yataba cikawa yayi hakuri nanda kan kanin lokaci zasu tura musu sakon tantancewa ga wanda basu cikaba Suna iya cikawa ayanzu.

Abubuwan Da Ake Bukata Domin Cikawa:-
1-Dole mai cikawa yazama dan asalin jihar bauchi
2 -Dole ne mai cikawa yakasance yana manyan makaranta (tertiary institution)
3 -Dole yamallaki BVN Number

Domin cikawa danna apply dake kasa👇

APPLY HERE

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!