Gwàmnatin Kasar Qatar Tabawa Yan Nigeria Tallafin Scholarship Ga Maibukatan Cikewa.

Gwàmnatin Kasar Qatar Tabawa Yan Nigeria Tallafin Scholarship Ga Maibukatan Cikewa.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com.

Yan Uwana Al, ummar wannnan Gida munamuku fatan Alkhairi fatan kasancewa daku acikin wannan Shafi Mai Albarka.

Kaman yadda kukasani wannan Shafi Yana koyarwa da taimakawa ga maziyarta wannan Shafi Dan Haka ayaune wannan Shafin yazomuku da yadda zaku nemi tallafin scholarship daga Kasar Qatar kyauta.

Domin Karin Bayani

Danna Wannan Link Domin Cikewa Kai Tsaye

https://www.islam.gov.qa/inner/Scholarships

Amma Ga Mai Bukatan Cikewa Wannan form nasu Dole saikayi Amfani da translator Domin Dukansa da larabcine

Allah yabada saa ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!