Hadin ni’ima mai ban Mamaki
Abubuwan bukata
- Ruwan rake
- Zuma
- Garin Kanunfari
- Garin tafarnuwa
Yadda za’a hada
Da farko amarya Zaki Samo rake saiki yanka kana kana saiki Nika a blender ko kuma ki saka a cikin turmi mai kyau saiki daka ruwan jikinsa ya fito ,saiki zo ki tace kisa zuma a ruwan raken nan kisa garin tafarnuwa kadan a zuba garin kanunfari rabin cokali a hada a dinga sha akai kai ,wanan hadin Yana sauka da ni’ima sosai .
Mungode