HANYAR KARIYA DAGA KAMUWA DAGA WANNAN CUTA TA FITAR DA RUWA

  • A daina amfani da magunguna barkatai, ba tare da shawarar likita ba, musamman waɗanda ake kira da antibiotics da kuma steroid
  • A ƙauracewa zinace-zinace
  • A daina tura ko kuma zura wani abu a cikin gaba al’aura
  • Wadda take da cutar, ta je ta nemi magani a asibiti saboda ka da ta shafawa wani ko wata.

KAMMALAWA

Zubar ruwa daga gaban mace yana damun mata kwarai da gaske, amma ba kowanne ba ne yake na cuta ba. Idan na cutar ne kuma, ana iya warkewa idan an sha magani. Kuma har yanzu, a likitance, ba a tabbatar da cewa ana ɗaukar cutar a banɗaki ba.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!