Hanyoyi Goma 10 Da Zaka Nemi Tallafin Bashi Loan A Nigeria

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da wasu hanyoyi guda 10 da zaku iya neman loan wato bashi dasu ta hanyar amfani da application dinsu.

Amma ku sani kowane app na bashin suna da tsarinsu na bayar da bashin sanann kuma mafiya yawansu suna da interest wato wata riba da suke dorawa idan zaka dawo musu da bashin.

Dan haka sai gareka mai sha’awar karba saika duba kaga cancantar hakan, bayan haka kuma suna da ka’idoji masu matukar amfani wanda idan baka cika ba, bazasu baka bashin ba.

Idan ma ka cika ka karba suna da tsare tsaren da zaka miyar musu kudin nasu sannan kuma sun tanadi dokoki wanda idan baka biyasu ba tabbas dokar zatayi aiki a kanka dan haka kowanne application akwai tsarinsa.

Ya rage naka ka duba kaga wanda yafi maka sauki domin ka nemi tallafin bashin a gareshi.

Domin Neman Tallafin bashin Danna Apply Loan Dake kasa

Apply Loan Now

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button