Ina Matasa: Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin TotalEnergies

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Shahararren kamfaninnan ta TotalEnergies ya kawo wa matasa wata sabuwar damar da zasuyi aiki a karkashinta tare da basu Albashi mai kyau.

Shi de TotalEnergies: sashen Talla ne da Sabis na Total; Kamfanin makamashi na kasa da kasa da ke aiki a cikin kasashe fiye da 130 kuma ya himmatu wajen samar da samfurori da ayyuka masu dorewa ga abokan cinikinsa.

An kafa Total Energies (RC 1396) a matsayin kamfani mai zaman kansa a ranar 1 ga Yuni, 1956 don tallata kayan man fetur a Najeriya. A cikin Satumba 11, 2001, kamfanin ya sami nasara hadewa wanda ya share hanya don ci gaba mai dorewa da ci gaba.

A yanzu haka wannan kamfani na TotalEnergies ya shirya tsaf domin bawa matasa damar yin aiki a karkashinsa.

Dan haka idan kana bukatar cika aikin danna Link dake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!