INGANTACCEN MAGANIN SANYIN KASHI

- A samu Albasa Babba
- da Tafarnuwa
- da citta danya.
Yadda za’a hada
A yayyanka kanana kanana a samu Roba mai murfi ko kwano Wanda iska bata iya shiga ba. A zubasu a ciki,
A samu tafasashen ruwa azuba a robar,
A barshi na tsahon awanni 24 kwana 1 kenan,
Yadda ake sha
Ana shan rabin kofi da safe kafin a karya,
Rabin kofi da daddare kafin a kwanta bacci,
Wannan hadin yana taimakawa wajen rage kitse ga masu kiba, yana taimakawa a wajen karawa jiki lafiya da kuzari,
Allah Yadatar damu